YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:4

Ayyukan Manzanni 2:4 SRK

Dukansu kuwa suka cika da Ruhu Mai Tsarki suka kuma fara magana da waɗansu harsuna yadda Ruhu ya sa suka iya.