Ayyukan Manzanni 2:39
Ayyukan Manzanni 2:39 SRK
Alkawarin dominku ne da ’ya’yanku da kuma dukan waɗanda suke da nesa, domin dukan waɗanda Ubangiji Allahnmu zai kira.”