YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:37

Ayyukan Manzanni 2:37 SRK

Sa’ad da mutane suka ji wannan, sai suka soku a zuci sai suka ce wa Bitrus da sauran manzanni, “’Yan’uwa, me za mu yi?”