YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:33

Ayyukan Manzanni 2:33 SRK

An ɗaukaka shi zuwa ga hannun dama na Allah, ya karɓi alkawarin Ruhu Mai Tsarki daga Uba, ya kuma zubo abin da yanzu kuke gani kuke kuma ji.