YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:31

Ayyukan Manzanni 2:31 SRK

Ganin abin da yake gaba, ya yi magana a kan tashin Kiristi daga matattu cewa, ba a bar shi a kabari ba, jikinsa kuma bai ruɓa ba.