YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:30

Ayyukan Manzanni 2:30 SRK

Amma shi annabi ne ya kuma san abin da Allah ya yi masa alkawari da rantsuwa cewa zai ɗora ɗaya daga cikin zuriyarsa a kan gadon sarautarsa.