YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:3

Ayyukan Manzanni 2:3 SRK

Suka ga wani abin da ya yi kama da harsunan wuta, suka rarrabu suna kuma sassauka a kan kowannensu.