YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:24

Ayyukan Manzanni 2:24 SRK

Amma Allah ya tashe shi daga matattu, ya ’yantar da shi daga azabar mutuwa, don ba ya yiwuwa mutuwa ta riƙe shi.