YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:23

Ayyukan Manzanni 2:23 SRK

An ba da wannan mutum gare ku bisa ga nufin Allah da kuma rigyasaninsa, ku kuma tare da taimakon mugayen mutane, kuka kashe shi ta wurin kafa shi a kan gicciye.