Ayyukan Manzanni 2:2
Ayyukan Manzanni 2:2 SRK
Ba zato ba tsammani sai aka ji motsi kamar ta babbar iska tana hurowa daga sama ta kuma cika dukan gidan da suke zaune.