Ayyukan Manzanni 2:19
Ayyukan Manzanni 2:19 SRK
Zan nuna abubuwan banmamaki a sararin sama da alamu a nan ƙasa, jini da wuta da kuma hauhawan hayaƙi.