YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 2:11

Ayyukan Manzanni 2:11 SRK

(Yahudawa da kuma waɗanda suka tuba suka shiga Yahudanci); Kiretawa da Larabawa, mun ji su suna shelar abubuwan banmamaki na Allah da yarenmu!”