Ayyukan Manzanni 19:8
Ayyukan Manzanni 19:8 SRK
Bulus ya shiga majami’a ya yi magana gabagadi a can na watanni uku, yana muhawwara yana kuma rinjayarsu game da mulkin Allah.