YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:4

Ayyukan Manzanni 19:4 SRK

Bulus ya ce, “Ai, baftismar Yohanna, baftisma ce ta tuba. Ya ce wa mutane su gaskata a wani wanda yake zuwa bayansa, wato, Yesu.”