YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:38

Ayyukan Manzanni 19:38 SRK

To, in haka ne, in Demetiriyus da abokan sana’arsa suna da wata magana game da wani ai, kotuna suna nan a buɗe, akwai kuma muƙaddasai. Suna iya kai ƙara.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:38