Ayyukan Manzanni 19:36
Ayyukan Manzanni 19:36 SRK
Saboda haka, da yake ba dama a yi mūsun wannan gaskiya, ya kamata ku natsu kada ku yi kome da garaje.