YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:35

Ayyukan Manzanni 19:35 SRK

Sai magatakardar birnin ya sa taron su yi shiru, sa’an nan ya ce, “Mutanen Afisa, ashe duk duniya ba tă san cewa birnin Afisa ce mai lura da haikalin Artemis mai girma da kuma siffarta da ya fāɗi daga sama ba?

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:35