YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:34

Ayyukan Manzanni 19:34 SRK

Amma sa’ad da suka gane shi mutumin Yahuda ne, sai duk suka yi ihu gaba ɗaya na kusa sa’a biyu, suna cewa, “Girma ta tabbata ga Artemis ta Afisawa!”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:34