YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:33

Ayyukan Manzanni 19:33 SRK

Yahudawa suka tura Alekzanda gaba, sai waɗansu a taron suka riƙa yin masa ihu. Sai ya ɗaga hannu don a yi shiru don yă kāre kansa a gaban mutane.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:33