YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:32

Ayyukan Manzanni 19:32 SRK

Taron kuwa ya ruɗe. Waɗansu suna ihu suna ce abu kaza, waɗansu kuma wani abu dabam. Yawancin mutane kuma ba su ma san abin da ya sa suke a wurin ba.