YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:29

Ayyukan Manzanni 19:29 SRK

Jim kaɗan sai hayaniya ta tashi a dukan birnin. Sai mutane suka cafke Gayus da Aristarkus, abokan tafiyar Bulus daga Makidoniya, suka ruga da zuwa fili da nufi ɗaya.