YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:26

Ayyukan Manzanni 19:26 SRK

Kuma kuna ji kuna gani yadda Bulus ɗin nan ya shawo kan mutane da yawa ya kuma sa suka bauɗe a nan a Afisa da dukan lardin Asiya. Yana cewa alloli da mutum ya ƙera ba alloli ba ne ko kaɗan.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:26