Ayyukan Manzanni 19:25
Ayyukan Manzanni 19:25 SRK
Sai ya tara su wuri ɗaya, tare da masu irin wannan sana’ar ya ce, “Ku jama’a, kun san muna samun kuɗin shiga sosai daga wannan sana’a.