YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:24

Ayyukan Manzanni 19:24 SRK

Wani maƙerin azurfa, mai suna Demetiriyus wanda yake ƙera siffar ɗakunan tsafin Artemis da azurfa, ba ƙaramin ciniki yake kawo wa mutane masu sana’an nan ba.