YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:21

Ayyukan Manzanni 19:21 SRK

Bayan dukan wannan ya faru, sai Bulus ya yanke shawara ya ratsa Makidoniya da Akayya in za shi Urushalima. Ya kuma ce, “Bayan na tafi can, dole in ziyarci Roma ita ma.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:21