YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:2

Ayyukan Manzanni 19:2 SRK

sai ya tambaye, su ya ce, “Kun karɓi Ruhu Mai Tsarki sa’ad da kuka gaskata?” Suka amsa suka ce, “A’a, ba mu ma san akwai Ruhu Mai Tsarki ba.”