Ayyukan Manzanni 19:17
Ayyukan Manzanni 19:17 SRK
Da Yahudawa da Hellenawan da suke zama a Afisa suka ji wannan labari sai duk tsoro ya kama su, aka kuwa darjanta sunan Ubangiji Yesu ƙwarai.