YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:16

Ayyukan Manzanni 19:16 SRK

Sai mutumin da yake da mugun ruhun ya fāɗa musu ya sha ƙarfinsu duka. Ya yi musu dūkan tsiya har suka fita a guje daga gidan tsirara jini yana zuba.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:16