Ayyukan Manzanni 19:12
Ayyukan Manzanni 19:12 SRK
har ma ana kai hankicif da adikan da suka taɓa jikinsa wa marasa lafiya, suka kuwa warke daga cututtukansu mugayen ruhohi kuma suka rabu da su.