YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 19:10

Ayyukan Manzanni 19:10 SRK

Wannan ya ci gaba har shekara biyu, sai da ya sa dukan Yahudawa da Hellenawa da suke zaune a lardin Asiya suka ji maganar Ubangiji.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 19:10