Ayyukan Manzanni 18:7
Ayyukan Manzanni 18:7 SRK
Sai Bulus ya bar majami’ar ya kuma tafi ƙofar da take kusa da gidan Titus Yustus, mai yi wa Allah sujada.