Ayyukan Manzanni 18:28
Ayyukan Manzanni 18:28 SRK
Gama da ƙwazo ya ƙaryata Yahudawa a muhawwara a fili, yana tabbatar daga Nassosi cewa Yesu shi ne Kiristi.