YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 18:24

Ayyukan Manzanni 18:24 SRK

Ana cikin haka sai wani mutumin Yahuda mai suna Afollos, ɗan ƙasar Alekzandariya, ya zo Afisa. Shi masani ne, yana da cikakken sani na Nassosi.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 18:24