YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 18:23

Ayyukan Manzanni 18:23 SRK

Bayan ya yi ’yan kwanaki a Antiyok, Bulus ya tashi daga can ya zaga ko’ina a yankin Galatiya da Firjiya, yana ƙarfafa dukan almajirai.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 18:23