Ayyukan Manzanni 18:21
Ayyukan Manzanni 18:21 SRK
Amma da yake barin wurin, ya yi alkawari cewa, “Zan dawo in Allah ya yarda.” Sa’an nan ya tashi daga Afisa a jirgin ruwa.