Ayyukan Manzanni 18:19
Ayyukan Manzanni 18:19 SRK
Suka isa Afisa, inda Bulus ya bar Firiskila da Akwila. Shi kansa ya shiga majami’a ya kuma yi muhawwara da Yahudawa.