Ayyukan Manzanni 18:17
Ayyukan Manzanni 18:17 SRK
Sai duk suka juya kan Sostenes shugaban majami’a suka yi masa dūka a gaban kotun. Amma Galliyo ko yă kula.