YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 18:15

Ayyukan Manzanni 18:15 SRK

Amma da yake ya shafi gardama ce game da kalmomi da sunaye da kuma dokarku, sai ku ji da ita da kanku. Ni ba zan zama mai shari’a kan irin waɗannan abubuwa ba.”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 18:15