YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 18:14

Ayyukan Manzanni 18:14 SRK

A daidai sa’ad da Bulus yana shirin yin magana, sai Galliyo ya ce wa Yahudawan, “Da a ce ku Yahudawa kuna gunaguni game da munafunci, ko kuma wani babban laifi, da sai in iya sauraronku.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 18:14