Ayyukan Manzanni 18:13
Ayyukan Manzanni 18:13 SRK
Suka yi zarge cewa, “Wannan mutum yana rarrashin mutane su yi wa Allah sujada a hanyoyin da suka saɓa wa doka.”