Ayyukan Manzanni 17:7
Ayyukan Manzanni 17:7 SRK
Yason kuwa ya karɓe su a gidansa. Dukansu suna karya dokokin Kaisar, suna cewa akwai wani sarki, wanda ake kira Yesu.”