YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:4

Ayyukan Manzanni 17:4 SRK

Waɗansu Yahudawa suka amince suka kuma bi Bulus da Sila, haka ma Hellenawa da yawa masu tsoron Allah da kuma manyan mata ba kaɗan ba.