YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:3

Ayyukan Manzanni 17:3 SRK

yana musu bayani da tabbatarwa cewa dole Kiristi ya sha wahala ya kuma tashi daga matattu. Ya kuma ce, “Wannan Yesu da nake sanar muku shi ne Kiristi.”