Ayyukan Manzanni 17:28
Ayyukan Manzanni 17:28 SRK
‘Gama a cikinsa ne muke rayuwa muke motsi muka kuma kasance.’ Yadda waɗansu mawaƙanku suka ce, ‘Mu zuriyarsa ce.’