YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:25

Ayyukan Manzanni 17:25 SRK

Ba a kuma yin masa hidima da hannun mutum, sai ka ce mai bukatan wani abu, domin shi kansa ne ke ba wa dukan mutane rai da numfashi da kuma kome.