YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:23

Ayyukan Manzanni 17:23 SRK

Gama sa’ad da nake zagawa, na lura da kyau da abubuwan da kuke bauta wa, har ma na tarar da wani bagade da wannan rubutu, GA ALLAHN DA BA A SANI BA. To, abin nan da kuke yi wa sujada a matsayin abin da ba ku sani nan ba shi ne zan sanar da ku.