YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:22

Ayyukan Manzanni 17:22 SRK

Sai Bulus ya miƙe tsaye a tsakiyar taron Areyofagus ya ce, “Ya ku mutanen Atens! Na dai lura cewa ta kowace hanya ku masu addini ne ƙwarai.