YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:21

Ayyukan Manzanni 17:21 SRK

(Duk Atenawa da baƙin da suke zama a can suna zaman kashe wando ne kawai kuma ba abin da suke yi sai dai taɗi da kuma jin sababbin ra’ayoyi.)