YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:15

Ayyukan Manzanni 17:15 SRK

Mutanen da suka raka Bulus kuwa suka kawo shi Atens sa’an nan suka dawo da umarnai wa Sila da Timoti cewa su zo wurinsa da gaggawa.