YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 17:13

Ayyukan Manzanni 17:13 SRK

Da Yahudawan da suke a Tessalonika suka ji cewa Bulus yana wa’azin maganar Allah a Bereya, sai suka je can ma, suna zuga taro suna kuma tā da hankalinsu.